iqna

IQNA

IQNA - A wani sako da ta aikewa shugaban kwamitin Olympics na kasa da kasa, kwamitin Olympics na Palasdinawa ya bukaci korar 'yan wasan Isra'ila daga gasar Olympics ta Paris.
Lambar Labari: 3491570    Ranar Watsawa : 2024/07/24

Tehran IQNA) Hukumar kwallon kafa ta Faransa ta bukaci musulmin yan wasan kasar da su dakatar da yin azumin watan Ramadan na wasu kwanaki.
Lambar Labari: 3488868    Ranar Watsawa : 2023/03/26